Akosua Busia

Akosua Busia
Rayuwa
Haihuwa Ghana, 30 Disamba 1966 (57 shekaru)
ƙasa Ghana
Ƴan uwa
Mahaifi Kofi Abrefa Busia
Abokiyar zama John Singleton (en) Fassara  (1996 -  1997)
Ahali Abena Busia
Karatu
Makaranta Central School of Speech and Drama (en) Fassara
Matakin karatu Digiri
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a Jarumi, marubin wasannin kwaykwayo, marubuci, mai rubuta waka, ɗan wasan kwaikwayo, Marubuci da darakta
Muhimman ayyuka Ashanti (en) Fassara
The Final Terror (en) Fassara
Louisiana
Badge of the Assassin (en) Fassara
The Color Purple (en) Fassara
Crossroads (en) Fassara
Low Blow (en) Fassara
Native Son (en) Fassara
Saxo (en) Fassara
The Seventh Sign (en) Fassara
New Jack City (en) Fassara
Rosewood (en) Fassara
Mad City (en) Fassara
Tears of the Sun (en) Fassara
Kyaututtuka
IMDb nm0124333

Akosua Gyamama Busia (an haife ta 30 ga watan Disamba Shekara alif 1966)[1][2] yar wasan Ghana ce, Kuma darektan fina-finai, marubuciya kuma marubuciyan waƙa wanda ke zaune a Burtaniya. An fi saninta da matsayinta na Nettie Harris a cikin fim ɗin 1985 The Color Purple tare da Whoopi Goldberg.

  1. Who's Who Among African Americans. 22. Gale Research. 2008. p. 179. ISBN 978-1-4144-3400-1.
  2. McCann, Bob (2010). Encyclopedia of African American Actresses In Film And Television. McFarland. p. 62. ISBN 978-0-7864-3790-0.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne